Friday, 12 February 2016

Graphic photo: 18-year-old girl kills her new born baby in Jos after hiding pregnancy for 9-months


The story was shared in Hause language. I will only explain the little I understand and those who can interpret it better should help us out.From my lil Hausa understanding, See interpretation below; 

An 18-year-old girl killed her new born baby after keeping her pregnancy secret until the day  of the birth. The lady resides in Abattoir, Jos, Plateau state. Read the full story as shared in Hausa by Habu Dan Sarki;  

“Daga Habu Dan Sarki, Jos
Wata yarinya matashiya mai kimanin shekaru 18 dake zama a anguwar Abatuwa a cikin garin Jos ta kashe jarirai 'yan tagwaye da ta haifa ba tare da aure ba.
Yarinyar 'yar kabilar Tarok mai suna Zurchit ta haifi tagwayen ne mace da namiji bayan ta dade tana boye cikin, don kar jama'a su gane har zuwa ranar da Allah ya kaddara fitar abin dake cikin.
A ta bakin makwafcin yarinyar da take zaune ita kadai ba tare da wani dan uwanta ba, mai suna John, ko da yake ta dade tana boye cikin ta hanyar daura wani majanyi da mata ke amfani da shi wajen matse tumbi ko boye ciki, amma da dama wadanda ke gidan da makwafta sun sani.”

No comments:

Post a Comment